Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Australia
Rahoto Cikin Hotuna / Rarraba Ruwa Da Furanni Daga Membobin Kungiyar "Wanene Hussein?" A Cikin Garin Perth
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) -ABNA- ya kawo rahotan cewa masu aikin sa kai na kungiya mai zaman kanta dake da suna "Wanene Husaini?" A lokacin Arbaeen din Imam Husaini sun rarraba furanni da ruwan sha ga masu wucewa a Perth, Australia.
17 Oktoba 2021 - 15:52
Lambar labari: 1189440